CORONAVIRUS: Jihar Katsina ta tara Naira miliyan 241
Shugaban kwamitin Mannir Yakubu ya sanar da haka ranar Juma'a a taron manema labarai da aka yi a garin Katsina.
Shugaban kwamitin Mannir Yakubu ya sanar da haka ranar Juma'a a taron manema labarai da aka yi a garin Katsina.
Gwamna Masari ya ce daga karfe 7 na safiyar Asabar, ba shiga ba fita garin Daura kuma kowa ya yi ...
Haka Buhari ya bayyana wa Mujallar Interview wadda ta yi tattaunawa ta musamman da shi ta hanyar tura masa tambayoyi ...
Alamomi na nuna cewa yarjejeniyar da gwamnatin Jihar Katsina ta kulla da masu garkuwa da mutane ba ta yi tasiri ...
Daga nan kuma Bello ya yi bayani dangane da furucin da aka ruwaito cewa Mashawarcin Buhari a Bangaren Tsaro, Babagana ...
Daura dai can ne garin Shugaba Muhammadu Buhari, wanda dalili kenan jama’a da dama ke korafi kan gina jami’ar a ...
Ana sa ran shugaban ƙasa zai dawo Abuja a mako mai zuwa.
A ranar daya ga watan Mayu ne wasu masu garkuwa da mutane suka arce da Magajin Garin Daura Musa Umar.
Kungiyar Hisba a jihar Jigawa ta kama kwalayen giya 37 da karuwai 48 a karamar hukumar Taura.
'Yan sanda sun ce an sako Magajin Gari Umaru a Titin zuwa Madobi, dake jihar Kano ranar Talata.