CBN ya zuba Dala miliyan 197.71 a kasuwar musayar kuɗin waje bayan matakin da Amurka ta ɗauka
Tasirin da wannan mataki ke da shi shi ne, zai yi wa Najeriya barazana a kasuwancinta da Amurka, musamman na ...
Tasirin da wannan mataki ke da shi shi ne, zai yi wa Najeriya barazana a kasuwancinta da Amurka, musamman na ...
A ƙarƙashin sabuwar dokar bankin, dole ne dukkan bankuna su kula da ƙa’idar iyakance rance na cikin gida cikin kwanaki ...
Sai dai yana cigaba da shan suka saboda hauhawar farashin kaya da kuma sauye-sauye tsarin aiki da gwamnan ya kawo ...
Haka wannan al’amari yake ga masu sana’ar POS waɗanda suka dogara kacokan da wadatar takardun kuɗi domin yin sana’arsu.
Bankin ya bayyana cewa, babu wani wa’adi da aka saka na daina cinikayya da tsoffin takardun kuɗin inda ya kara ...
A cewarsa, akwai muhimman abubuwa da suka shafi majalisar da suke da buƙatar a duba su, amma ba su ce ...
Ƙarin na zuwa ne mako ɗaya kacal bayan ƙarin farashin litar fetur har zuwa sama da Naira 1,000 a wasu ...
Sanarwar wadda CBN ya fitar a ranar 11 ga Satumba, mai ɗauke da sa hannun Daraktan Kula da Tsare-tsaren Biyan ...
Wannan wani sabon tsari ne da "Ƙa'idojin Amfani da Kuɗaɗen da ke Jibge a Asusun Ajiyar da ba a Taɓawa, ...
Wannan ya na zuwa ne daidai lokacin da Bankin Jaiz ke gaganiyar haɗa ƙarfin jarin kuɗaɗen hada-hada zuwa Naira biliyan ...