LAMUNIN NAIRA TIRILIYAN 30 DAGA CBN: Majalisar Dattawa ta kafa kwamitin binciken gwamnatin Buhari
Daga nan Majalisar Dattawa ta kafa kwamitin da zai binciki yadda aka raba kuɗaɗen da kuma ayyukan da aka yi ...
Daga nan Majalisar Dattawa ta kafa kwamitin da zai binciki yadda aka raba kuɗaɗen da kuma ayyukan da aka yi ...
A ganawar wadda wasu gwamnoni suka halarta, sun tattauna matsalar yadda darajar Naira ta zube ƙasa warwas, ita kuma Dalar ...
A ranar Talata ce Majalisar Dattawa ta yi wannan amincewa a binciki basussukan waɗanda CBN ya riƙa bayarwa a zamanin ...
Mai bayar da shaidar dai lauyan EFCC ne ya gabatar da shi, wato lauya Oyedepo Rotimi, SAN a gaban Mai ...
Daga nan Akanta Janar ta Tarayya, Shaakaa Chira, ta nemi CBN ya fito da sahihan bayanai, ko kuma a fito ...
Tinubu aboki na ne, amma ban yarda ya maida wasu rassan CBN da FAAN daga Abuja zuwa Legas ba
Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Yemi Cardoso, ya bayyana dalilan da ke haifar da tsadar dala a Najeriya.
Cardoso ya bayyana haka a lokacin wata tattaunawa da gidan talabijin na Arise TV, ranar Litinin.
CBN ya nuna damuwa dangane da yadda ake ta ƙirƙirar ƙarya da karkatattun bayanai ana dangantawa ko alaƙantawa da bankin
Darajar Naira ta yi zubewar da ba ta taɓa yi ba a tarihi, inda a ranar Talata aka sayar da ...