Akpabio ya yi mamakin yadda sanatoci suka kame bakinsu basu ce komai ba game da jawabin Tinubu na ranar ‘Yancin kai
A cewarsa, akwai muhimman abubuwa da suka shafi majalisar da suke da buƙatar a duba su, amma ba su ce ...
A cewarsa, akwai muhimman abubuwa da suka shafi majalisar da suke da buƙatar a duba su, amma ba su ce ...
Ƙarin na zuwa ne mako ɗaya kacal bayan ƙarin farashin litar fetur har zuwa sama da Naira 1,000 a wasu ...
Sanarwar wadda CBN ya fitar a ranar 11 ga Satumba, mai ɗauke da sa hannun Daraktan Kula da Tsare-tsaren Biyan ...
Wannan wani sabon tsari ne da "Ƙa'idojin Amfani da Kuɗaɗen da ke Jibge a Asusun Ajiyar da ba a Taɓawa, ...
Wannan ya na zuwa ne daidai lokacin da Bankin Jaiz ke gaganiyar haɗa ƙarfin jarin kuɗaɗen hada-hada zuwa Naira biliyan ...
Aliko, wanda shi ne mafi ƙasaitaccen attajiri a Afrika, ya ce a wannan hali
Haka dai sanarwar wadda Shugaban Sashen Yaɗa Labarai na Ofishin NSA, Zakari Mijinyawa ta ƙunsa.
CBN ya ce ƙananan bankuna da ke yankunan ƙasar nan daban-daban kuma, na su ƙarfin jarin kada ya gaza Naira ...
Saboda haka ba abin mamaki ba ne a Najeriya da aka ce wai an kashe Naira biliyan 2.67 wajen ciyar ...
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya umarci bankunan Najeriya cewa kowane ya ƙara yawan jarin kuɗaɗen hada-hadar sa.