Dole ku murkushe Boko Haram tunda kun fi su makamai da gogewa – Buratai ga Sojoji
Tilas ku tashi tsaye ku bankado sauran burbishin su da suka rage.
Tilas ku tashi tsaye ku bankado sauran burbishin su da suka rage.
Buhari ya ce gwamnati na ganin kamar ma ta na yaki biyu ne a lokaci guda.
Gudumbali can ne hedikwatar Karamar Hukumar Guzamali, inda aka kashe sojojin Najeriya da dama
Wadanda suka sa wa wasikar hannu sun hada da shugaban SERAP, Bamisope Adeyanju, Seun Akinyemi na da Atiku Samuel na ...
Buratai ya hore su cewa an kai su ne domin su nuna bambancin cewa ruwa fa ba sa’ar Kwando ba ...
Yadda Boko Haram suka yi wa barikin Metele diram mikiya suka kashe sojoji 75
Sanarwar da Kakakin Yada Labaran Hukumar Tsaro ta Sojoji, Texas Chukwu ya bayar, ya ce an yi canjin ne domin ...
Sauran sojojin da aka ji wa ciwo an kai su asibitin sojoji dake Maiduguri.
Buratai ya ziyarci sojojin dake kwance a asibiti a Maiduguri
Daga cikin wadanda aka kashe din, Dole ya ce har da wani hatsabibin da ake kira Sani Danbuzuwa.