El-Zakzaky na kan hanyar sa ta zuwa Indiya neman magani
Za a dauki malamin ne wani jirgin sama da aka yi shata daga Najeriya zuwa Indiya.
Za a dauki malamin ne wani jirgin sama da aka yi shata daga Najeriya zuwa Indiya.
Hakeem Otiki shi ne Babban Kwamandan Rundunar Mayaka ta 8 da ke Sokoto, watau GOC.
Ban taba furta cewa sojoji sun sangarce ba su da kishin yakin kare martabar kasar su ba.
Baya ga harin sun tafi da manyan bindigogi da kayan yaki.
Buratai ya ce babban karfin halin sojoji shi ne taken su na: “Ba gudu, ba ja dabaya, kuma banda sadanda”.
'Yan siyasar da suka fadi zabe ne ke haddasa matsalar tsaro a Najeriya
Wannan bayani ya fito har daga bakin jami'an gwnatin jihohin Adamawa da Barno, a jiya Litinin.
Sojoji sun kashe mahara 58 sun ceto mutane 75 a jihar Zamfara
Sojoji sun kaddamar da atisayen ‘Exercise Python Dance’ a fadin Najeriya
Sojojin Najeriya sun tabbatar da kai harin, amma sun ce an kori ‘yan ta’addar.