RIKICIN APC: Muna bayan Saraki – Inji APCn Kwara
Mu ba butulu ba ne, komai ruwa komai iska mu na tare da Sanata Saraki.
Mu ba butulu ba ne, komai ruwa komai iska mu na tare da Sanata Saraki.
Sanata Shehu Sani dai na wakiltar Kaduna ta tsakiya ce a majalisar dattawa.
A cikin watan Afrilu na wannan watan ma an buga rahoton yadda ta sakar musu naira bilyan 10 a bagas.
Hakeem Baba Ahmed ne ya yi shugabancin jam’iyyar CPC na jihar Kaduna.
Sanatan ya cika da mamaki, har ya nuna mamakin yadda Buhari ya yi kasassabar sa wa kasafin hannu matukar dai ...
An ware Naira biliyan shida domin samar wa mutanen kasar da ingantaciyyar kiwon lafiya amma majalisar ta rage zuwa Naira ...
Dino ya ce tabbas idan har hakan zai zauna toh fa sai an yi wa dokar gyara.
Idan akayi haka zai zama karo na biyu kenan da ake hukunta Abdulmumini Jibrin.
Shugabannin bangaren Sabuwar PDP da ke cikin jam’iyyar gambiza ta APC, sun janye daga zaman sulhun da suke yi da ...
'Yan fashin da suka yi kisa a bankin garin Offa, cikin Jihar Kwara