Dino ya canza wurin zama daga bangare APC zuwa bangaren ‘yan PDP a majalisa
Dino da yau ne ranar sa ta farko da ya halarci zaman majalisar, tun bayan kamawar da ‘yan sanda suka ...
Dino da yau ne ranar sa ta farko da ya halarci zaman majalisar, tun bayan kamawar da ‘yan sanda suka ...
Magoya bayan Lai Mohammed sun ce basu yarda da zaben shugabanni da bangaren Saraki suka yi ba.
Irin yadda Buhariyya ta zama guguwa a wancan zaben, a wannan karon ba za a yi hakan ba.
Saraki ya shaida wa wakilan jaridu na Fadar Shugaban Kasa cewa sun je ne a bisa gayyatar shugaban da kan ...
Sanatocin sun ce shugaba Buhari ya aikata laifin da ya kai ga a tsige shi.
Daukacin Sanatocin Najeriya sun jingine zaman majalisa na yau, domin jimamin ibtila’in da ya fada wa Sanata Dino Melaye.
Ministan Kudi, Kemi Adeosun ce ta amince kuma ta bada izinin ba su kudaden, kamar yadda ta umarci Akanta Janar ...
Bayan hatsaniyar dai Omo-Agege ya koma cikin zauren majalisar.
Idan babu sandar majalisa bau zama kenan.
majalisa ta mika rikicin a hannun kwamitin kula da harkokin danyen man fetur.