Gwamnatin Katsina ta dakatar da wani basarake da jami’an kula da gandun daji a jihar
Sakamakon haka ne, gwamna Dikko Radda, ya nuna amincewarsa da ɗaukar mataki a kansu gudun ka da abin ya ta'azzara ...
Sakamakon haka ne, gwamna Dikko Radda, ya nuna amincewarsa da ɗaukar mataki a kansu gudun ka da abin ya ta'azzara ...
Kakakin Yaɗa Labaran 'Yan Sandan Jihar Ebonyi, Joshua Ukandu, ya ce sun fara farautar waɗanda suka kai harin.
Don haka Lamiɗo ya ce bai ga dalilin da zai sa wannan kyauta ta zama abin yamaɗiɗi ba, a daidai ...
Na yi tawassuli da Oduduwa tare da neman tubarrakin sa wurin Ubangiji ya kara wanzar da zaman lafiya a ƙasar ...
Hare-haren Boko Haram a yankin Barno, garkuwa da mutane da ayyukan ta'addancin da suka ki ci suka ki cinyewa ne ...
Maharan sun kashe basaraken ne a wani harin bazata da suka kai masa har fadar da misalin karfe 10 na ...
Shi ya sa a yanzu da duniya ke cikin wani mawuyacin haki, Cuba ce kadai ta na taimaka wa wasu ...
Sun gudanar da wannan zanga-zanga ne a kan titinan Osogbo, babban birnin jihar Osun.