KWALARA: Mutum 9 sun rasu a jihar Ebonyi
Ibiam ya Kuma ce zai haka rijiyar burtsatse guda hudu a cikin makonni hudu a karamar hukumar domin ganin mutane ...
Ibiam ya Kuma ce zai haka rijiyar burtsatse guda hudu a cikin makonni hudu a karamar hukumar domin ganin mutane ...
Gwamnatin jihar Legas ta ce asibitoci masu zaman kansu za su rika karbar kudi daga masu zuwa yin rigakafin Korona
Mamora ya fadi haka ne bisa ga tanadin da dokar kasar nan ta yi cewa manyan asibitoci su rika daukan ...
Sai dai kuma yayin da Buhari ya hau mulki cikin 2015, bai daɗe a kan mulki ba shi ma ya ...
Mai taimakawa gwamnan jihar Bala Mohammed kan lamuran bangarorin da dama Alhaji Isa Sale ya sanar da haka ranar Alhamis.
Abiola ta yi kira ga mutane da su mara wa gwamnati baya ta hanyar tona asirin asibitocin dake aiki ba ...
Ya yi kira ga duk asibitocin da basu fara amfani da sabon tsarin bada maganin ba da su yi gaggawar ...
Dama kuma tun a ranar Amurka ta rufe karamin ofishin jakadancin ta na da ke Lagos.
Sai dai kuma duk da wadannan korafe-korafe da aka jiyo daga bakin wasu marasa lafiya, likitocin wasu asibitocin sun karyata ...
Ya fadi haka ne a zaman da kwamitin shugaban kasa kan dakile yaduwar Covid-19 ta yi a Abuja a ranar ...