Kaso 97% na asibitocin PHCs a jihohi 16 sun gaza wajen samar da yawan ma’aikata da hukumomi suka tanada
Orodata ta ce gyaran PHC na buƙatar tsari mai ɗorewa, ba wai gyaran gine-gine kawai ba. Ta buƙaci gwamnatocin jihohi
Orodata ta ce gyaran PHC na buƙatar tsari mai ɗorewa, ba wai gyaran gine-gine kawai ba. Ta buƙaci gwamnatocin jihohi
A kalamanta, rarraba magunguna da gwamnan ya yi zai ƙara inganta asibitocin matakin farko da kafanin asibitocin.
Shugabannin sun ce hakan na yi wa fannin lafiyar Najeriya lahani matuka musamman yanzu da ake buƙatar su ruwa a ...
Sun ce cibiyar itace asibiti mafi kusa da gidajen su kuma da wannan wuri ne mutane suka dogara don samun ...
Ina kira ga gwamnati da ta taimaka wajen daukan matakan da za su hana baragurbin ma’aikata lafiya wajen ci gaba ...
Idan ba a biya su ba nan da makonni biyu, to za su tafi yajin aikin da ba su san ...
Ibiam ya Kuma ce zai haka rijiyar burtsatse guda hudu a cikin makonni hudu a karamar hukumar domin ganin mutane ...
Gwamnatin jihar Legas ta ce asibitoci masu zaman kansu za su rika karbar kudi daga masu zuwa yin rigakafin Korona
Mamora ya fadi haka ne bisa ga tanadin da dokar kasar nan ta yi cewa manyan asibitoci su rika daukan ...
Sai dai kuma yayin da Buhari ya hau mulki cikin 2015, bai daɗe a kan mulki ba shi ma ya ...