DURƘUSHEWAR AREWA: Boko Haram sun janyo asarar dala biliyan 6.9 a Arewa maso Gabas – Gwamna Zulum
Zulum ya bayyana haka a Abuja a ranar Alhamis, lokacin da ya bayyana gaban Tawagar Jami'an Yaɗa Labaran Shugaban Ƙasa.
Zulum ya bayyana haka a Abuja a ranar Alhamis, lokacin da ya bayyana gaban Tawagar Jami'an Yaɗa Labaran Shugaban Ƙasa.
Mafi yawa daga cikin mutanen da aka kashe 'yan yankin Arewa maso Yamma sai kuma yankin Kudu maso Yammacin kasar ...
Jin haka sai dan mai gidan ya gudu ya boye cikin gidan su. Cikin fushi sai Moshood ya balla kofar ...
Al'ummar Ɗansadau da ke cikin Ƙaramar Hukumar Maru sun yi bikin cika watanni biyu da ƙulla yarjejeniya da 'yan bindiga.
Kasafin kuɗin da jihohin Arewa su ka yi na shekarar 2022, ya zama ma'aunin auna irin nauyin koma-bayan da yankin ...
Bello Turji ya shahara wanda yanzu shine ake wa ganin shugaban mahara da ƴan bindigan dake dazukan yankin Arewa.
Wase ya kawo misalan wurare uku inda 'yan sanda 'yan sanda su ka saki 'yan bindiga, masu garkuwa da kuma ...
Har ila yau, jaridar ta bada misali cike da damuwa ganin yadda Buhari ke yin ko-in-kula wajen kai ziyarar ƙarfafa ...
Wani labarin da aka wallafa a norskk square space ranar 18 ga wata Satumba 2021 mai taken “Afirka ta Kudu, ...
Ya na magana ne a kan ɓarnar da 'yan bindiga ke ci gaba da yi a jihohin Arewa maso Kudu, ...