RIBAR CIRE TALLAFIN MAI: Duk da biliyoyin naira da Tinubu yake dankara wa gwamnonin Arewa ninkin ba ninkin, cikin shekara biyu basu tabuka komai ba, Daga Murtala Adogi Mohammed
Dole ne mu fara sake tunani game da inda muka dosa da cigaban Arewa. Ka ɗan yi tunanin Arewa a ...






































