RASHIN TSARO: Gwamnonin Arewa da Sarakunan yankin sun nemi kirkiro ‘Yan Sanda na Jihohi; sun yi gargadin cewa yankin na fuskantar “barazana ga wanzuwarsa”
Taron, wanda Gwamnan Kaduna, Uba Sani, ya karbi bakunci, ya kammala da alkawarin ci gaba da aiki tare da Gwamnatin ...





































