Barazanar da gwamnonin Arewa suka yi wa kungiyar Matasan Arewa kan ‘yan Kabilar Igbo abin bakinciki ne – Ango Abdullahi
Ya ce Kungiyar dattawan Arewa na tare da matasan kuma za su basu duk irin goyon bayan da ya kamata ...
Ya ce Kungiyar dattawan Arewa na tare da matasan kuma za su basu duk irin goyon bayan da ya kamata ...
Ya ce dole a dauki mataki akan irin wadannan matasan gudun kada a maimaita abinda ya faru a da.
"Ba za mu rike hannu mu yi tsaye mu kyale wasu tsageru su haddasa mana mummunar fitina ba,"
Kungiyar ta ce ko wani Inyamiri ya koma garin sa kawai.
Kungiyoyin sun ce sun gama shiri kaf kuma babu wanda zai hana su aiwatar da wannan shiri na su.
Sama da kashi 75 na mutanen yankin Kudu sun zabi akasin haka ne.
Burutai ya fadi haka ne a wata sako da ya fitar ta ofishin kakakin rundunar sojin Janar Sani Usman.
Dalilin Da Ya Sa Shinkafar gida ta fi ta waje tsada -Ministan Noma
'yan siyasa sun nisanci al'ummar da suka zabe su,
Sarkin ya rasune bayan fama da rashin lafiya da yayi.