Komai daren dadewa sai mun taso keyan matasan Arewa da suka yi wa ‘yan Kabilar Igbo barazanar su koma gida – Inji El-Rufai
Bayan haka kuma kungiyoyin sun ce mutanen arewa zasu karbi mallakin duk kaddarorin yan kabilar idan suka tashi.
Bayan haka kuma kungiyoyin sun ce mutanen arewa zasu karbi mallakin duk kaddarorin yan kabilar idan suka tashi.
“ Saboda haka gwamnati ta yi shirin gina sabbin gidan yari domin sai dai a daure dukkan mu idan fa ...
A cikin ‘yan shekarun nan, an rika amfani da yunkurin Biafra tun daga hanya ta lalama da kuma nuna damuwa, ...
Kuma mu har yanzu muna kan bakar mu sannan babu abinda zai sa a zubar da jinin wani akan haka.
Ƙungiyoyin sun ba 'yan arewa da ke zaune a yankin wa'adin nan da ranar 1 ga watan Oktoba su fice ...
Ya umurci dattawan arewan da su isar da wannan sako ga ‘yan Arewa.
Shiko Farfesa Ango Abdullahi, shugaban kungiyar Dattawan Arewa cewa ya yi abin da matasan fadi ya yi daidai kuma yana ...
Da kyar dai aka samu aka tausasa matasan
"Don haka ku 'ya'yan na ne, Katsina gidan ku ne, kowa ya wataya duk inda ya ke so."
“Kamata ya yi a ce mu na aiki tare, domin mu tabbatar da warware kowace iirin matsala ko korafin da ...