Ƙungiyar Gwamnonin Najeriya ta bada gudummawar naira miliyan 50 ga iyalan waɗanda harin jirgin ƙasa ya ritsa da su
NGF ta bayar da kuɗaɗen ne ga Gwamnatin Jihar Kaduna domin raba wa iyalan, kamar yadda wata sanarwa daga Jami'in ...
NGF ta bayar da kuɗaɗen ne ga Gwamnatin Jihar Kaduna domin raba wa iyalan, kamar yadda wata sanarwa daga Jami'in ...
Osinbajo zai fatata da irin su ubangidan sa Bola Tinubu, Rotimi Amaechi, Rochas Okorocha da wasu masu neman tsayawa takarar ...
Gwamna Bello ya ce akwai matasa sama da miliyan 16 da suka yi katin zaɓe domin kawai su jefa masa ...
Idan ba a manta ba shima abokin hamayyarsa wanda ba su ga maciji, gwamnan Ribas, Nysome Wike ya fito takarar ...
Na farko dai Minista Amaechi ya kasa bayar da hujjar cewa kamfanin da zai bai wa kwangilar zai iya kawo ...
Akalla mutum 8 ne suka riga mu gidan gaskiya a wannan hari inda wasu 27 suka samu rauni.
Kwangilar dai an bayar da ita ga kamfanoni biyu, waɗanda ko a wani rahoto da Premium Times Hausa ta buga ...
Binciken dai ya nuna Buhari da Amaechi sun karya doka, ƙa'ida da cancantar bayar da kwangilar ga kamfanonin da ba ...
Zai yi kwangilar tare da wani kamfanin haɗin-guiwa, wanda shi kuma aikin sa shi ne dillanci da gina manyan rukunin ...
Babban Sakatare na Mai'aikatar Sufuri ta Tarayya, Magdalene Ajani ce ta bayyana haka, cikin wata sanarwar da ta fitar a ...