Yadda zaben shugabannin mazabun APC ya zama taron ’yan dambe
Wasu jihohin, an ba hammata iska ne, wasu kuma kone-kone akayi, sannan har kisa anyi a zaben APC din.
Wasu jihohin, an ba hammata iska ne, wasu kuma kone-kone akayi, sannan har kisa anyi a zaben APC din.
Mun sami tabbacin cewa lallai haka ne akwai wannan shiri.
Mutane 559 sun ce Aisha Al-Hassan zata koma PDP, Inda ta zo uku a jerin.
Idan ana gudu ana waiwaye, to fa babu inda za a kai a cikin hanzarin da ake so a cimma.