‘Ko ku zo mu taru mu fatattaki Tinubu daga Aso Rock, ko duk a mutu da yunwa’ – Amaechi ga Ƴan Najeriya
A wani gajeren taron maraba da shi a jihar, Amaechi ya shawarci magoya bayansa da su fara shiri tun daga ...
A wani gajeren taron maraba da shi a jihar, Amaechi ya shawarci magoya bayansa da su fara shiri tun daga ...
“Yan Najeriya sun san kowa. Har na tsawon wane lokaci za su ku ɗauka kuna yaudararsu? Wa zai saurari irin ...
A yayin s zaben 2027 ke tafe, jam'iyyar ADC ce ake sa ran za ta kawo sauyi a tsarin siyasar ...
Abin da yake tabbas shi ne, ‘ya’yan jam’iyyar za su farraƙa kansu saboda cin karo da juna da burukansu na ...
Muna cewa Najeriya kasar jari hujja ce amma 'yan jari hujjar su ne suke zuba jari wajen samar da abubuwan ...
Sanarwar mai dauke da sa hannun daraktan yada labarai da hulda da jama’a na ma’aikatar tsaro Henshaw Ogubike
Ta ce Amaechi borin-kunya da ƙarairayi kawai ya ke yi, saboda ya cika mutane da abin da ya kira 'zuƙi-ta-malle.'
A cikin wani littafin da ta wallafa, mai suna "Stepping on Toes: My Odyssey at the Nigerian Ports Authority
Sai dai kuma ana cikin aikin tantance kamfanonin ne aka dakatar da Hadiza Bala daga shugabancin NPA, tare da kafa ...
Idan ba a manta ba, Amaechi ya bayyana cewa bai kamata a sake naɗa Shugaban INEC, Mahmood Yakubu kan muƙamin ...