Da da kuri’u miliyan biyu muke sa ran suntuma Ashiru da Kasa da su a zaben Kaduna, yanzu miliyan 3 muke hasashe – Uba Sani
Tsohon kwamishinan kuɗin ya ce babu wani sahihin ɗan siyasa da ya rage a ADC, yana mai cewa yanzu babu ...
Tsohon kwamishinan kuɗin ya ce babu wani sahihin ɗan siyasa da ya rage a ADC, yana mai cewa yanzu babu ...
A martaninsa, Kwankwaso ya shawarci ADC da ta mayar da hankali kan martani ga sukar da jam’iyya mai mulki ke ...
Wannan yake nuna muna cewa duk jinin da aka zubar saboda kabilanci, to zubar da jini ne na banza, wanda ...
Ya tabbatar da cewa ƙungiyar za ta faɗaɗa ayyukanta zuwa sassa daban-daban na Arewa domin isar da saƙon ci gaba ...
Matakin na zuwa ne yayin da jam’iyyun siyasa da ƙungiyoyin goyon bayan ’yan takara ke ƙara shirye-shiryensu gabanin zaɓen
Sai dai cikin zagayowar aikin Hajji biyu, adadin mahajjatan Najeriya ya ragu matuƙa, lamarin da ya jefa dubban mutane cikin ...
A cewar rahoton, jami’an DSS sun bi sawun Faisal tare da kama shi a yankin Karsana da ke Abuja, kafin ...
Aina ya ce gwamnati na kokarin kara yawan asibitocin da za su rika amfana daga BHCPF daga 8,300 zuwa 15,000.
Tun bayan hawansa mulki a watan Mayun 2023, gwamnatin Tinubu ta ƙaddamar da jerin sauye-sauyen tattalin arziƙi waɗanda
Masu riƙe da muƙaman gwamnati sun yi alƙawarin zama jakadu na gari ga Jihar Kaduna, ta hanyar amfani da muƙaman ...