Hukumar NHRC ta karɓi ƙorafe-ƙorafe kusan 300,000 da suka shafi take haƙƙin ɗan‘adam a watan Agusta
Sakataren zartarwa na hukumar NHRC, Tony Ojukwu, ya ce rashin tsaro ya sake mamaye batun kare haƙƙin ɗan‘adam a Najeriya.
Sakataren zartarwa na hukumar NHRC, Tony Ojukwu, ya ce rashin tsaro ya sake mamaye batun kare haƙƙin ɗan‘adam a Najeriya.
“Ba shi da wata alaka da APC. Maimakon haka, hanya ce tamu ta tara goyon baya daga jam’iyyu daban-daban domin ...
Ya ce jam’iyyar za ta mai da hankali wajen haɗa kan magoya bayanta da kuma wayar da kan jama’a kan ...
Bayan harin, lamarin ya rikiɗe zuwa tashin hankali, inda wasu mutane suka yi wa wanda ake zargin da kai harin ...
Daga cikin waɗanda suka halarci taron akwai tsohon gwamnan Kano, Ibrahim Shekarau; tsohon Ministan Sadarwa, Adebayo Shittu
A Ntul, garin da ke yankin Mangu, an kuma kashe Pius Dachen, mai shekaru 50, da Zadok Irmiya, mai shekaru ...
Rahoton ya yi bayani kan asarar da Amurka ta yi tun bayan fara kai harin farko a watan Fabrairu
“Ba za ka ƙi biyan kuɗin makarantar ‘ya‘yanka ba, sannan ka zo kana ƙorafi kan mai makaranta; ba za mu ...
Orodata ta ce gyaran PHC na buƙatar tsari mai ɗorewa, ba wai gyaran gine-gine kawai ba. Ta buƙaci gwamnatocin jihohi
Ya ce tsofaffin basussukan sun rage yawan kuɗaɗen da ke zagayawa a kasuwar, sun hana zuba jari kuma sun raunana ...