Birtaniya za ta bayyana sunayen ‘yan Najeriya da suka mallaki manyan kadarori a kasar
Babban Sakataren dai ya shaida wa kamfanin dillancin labarai na NAN cewa, an yi nisa wajen cim ma wannan yarjejeniya ...
Babban Sakataren dai ya shaida wa kamfanin dillancin labarai na NAN cewa, an yi nisa wajen cim ma wannan yarjejeniya ...
A tsakanin watan Nuwamba zuwa Afrilu mutane da dama sun rasa rayukansu a dalilin yaduwar cutar.
" Rayuwa da mutuwa duk na Allah ne amma shugaban kasa na matukar neman hutu yanzu.
Sunday Umaru yana da aure da ‘ya’ya.
Kawancen Majalisar dattijai da fadar shugaban kasar ya tabarbare a dan kwanakinnan.
Ndume yayi kokarin ganin hakan ya yiwu amma har yanzu ana ta kai ruwa rana akan maganar Ibrahim Magu din.
Shi Zubairu da ake zargi da aikata wannan mummunar aiki ya ki amincewa da zargin.
Dogara ya fadi hakanne da yake ganawa da editocin gidajen jarida a majalisar wakilai.
Shugaban Majilisar dattijai Bukola Saraki ne ya karanta wasikar a zauren majalisar yau Laraba.
Ita Enang yace Majalisar dattijai ba majalisa bace wanda za’ayi wasa da ita.