Muhimman kudirori 21 da shirin farfado da tattalin arzikin kasa ya kunsa
Gidan Jaridar PREMIUM TIMES ta yi muku fashin baki akan kudirorin sannan ta kawo muku muhimman abubuwa 21 da kasa ...
Gidan Jaridar PREMIUM TIMES ta yi muku fashin baki akan kudirorin sannan ta kawo muku muhimman abubuwa 21 da kasa ...
Jihar Kano ce ta samu kaso mafi yawa da Kujeru 6,602 inda jihar Imo ta samu mafi karancin kaso da ...
“ Babu wani abin da yayi wa mazabun sa na azo a gani a tsawon shekarun da yayi a majalisa.
A yau harkar tsaro ta inganta a yankin Arewa-maso-gabas da sauran sassan Najeriya, fiye da yadda mu ka same ta ...
Alkalin ya kara da cewa mai karar ba shi da wata hujja kuma ba shi iko a karkashin kowace doka
Gwamnati na kokarin ganin an bude filin jirgin kamar yadda ta yi alkawari
Ya kuma kara da cewa duk wanda aka ga alamar ya kamu da cutar ya yi kokarin zuwa asibiti da ...
“ Idan baka da maganin rigakafi ka ce baka da ci, sai kaje ka nemo wa mutanen jihar ka kawai.” ...
Wadanda abin ya shafa sun hada da Peter Tenkwa, Abubakar Abaka da John Bukar.
Darekta Janar na NYSC, Sulaiman Kazaure ne ya fadi haka ranar Talata yayin da ya ke zantawa da ’yan jarida ...