An kara kudin shiga jirgin kasa daga Kaduna zuwa Abuja
Yace karamar kujera wanda take naira 600 ta koma 1,050, inda babban kujera kuma ta koma 1500 daga 900.
Yace karamar kujera wanda take naira 600 ta koma 1,050, inda babban kujera kuma ta koma 1500 daga 900.
‘yan siyasa ne kawai suke amfani da irin wadannan kalamai domin ingiza mutane da tada zaune tsaye a kasa Najeriya.
Jami’an ‘yan sanda sun dakatar da 'yan zanga-zangar a hanyar su ta zuwa fadar shugaban kasa din.
Kwanakin baya gwamnati ta bada kwangilan gyaran hanyar Kaduna zuwa Abuja duk saboda hakan.
Hukumar asibitin tace ta na yin hakanne domin samarda kariya ga majinyata da kuma ma’aikatan asibitin.
Samar da wadatattun cibiyoyin kiwon lafiya shine muka sa a gaba - Inji Ministan kiwon lafiya.
'Yansandan sun tafi da shugaban kamfanin Dapo Olorunyomi
Za'a rufe filin jirgin saman Abuja har na tsawon makonni 6
Rahotan ya nuna cewa a shekarar 2016 mutane a jihar Abia sun sayi litan kananzir akan Naira 211, jihar Osun ...
Kamar yadda ta sanar cewa za a gyara da wadata akalla cibiyar kiwon lafiya daya a kowani kauye a kasa ...