SANKARAU: Sarkin Musulmi yayi kira ga sarakuna da su ci gaba da wayar da kan jama’ar su
Ya kuma kara da cewa duk wanda aka ga alamar ya kamu da cutar ya yi kokarin zuwa asibiti da ...
Ya kuma kara da cewa duk wanda aka ga alamar ya kamu da cutar ya yi kokarin zuwa asibiti da ...
“ Idan baka da maganin rigakafi ka ce baka da ci, sai kaje ka nemo wa mutanen jihar ka kawai.” ...
Wadanda abin ya shafa sun hada da Peter Tenkwa, Abubakar Abaka da John Bukar.
Darekta Janar na NYSC, Sulaiman Kazaure ne ya fadi haka ranar Talata yayin da ya ke zantawa da ’yan jarida ...
Jami’in yada labarai na karamar hukumar ne, mai suna Daudu Sulaiman, ya bayyana wa kamfanin dillancin labarai na kasa, NAN ...
Babban Sakataren dai ya shaida wa kamfanin dillancin labarai na NAN cewa, an yi nisa wajen cim ma wannan yarjejeniya ...
A tsakanin watan Nuwamba zuwa Afrilu mutane da dama sun rasa rayukansu a dalilin yaduwar cutar.
" Rayuwa da mutuwa duk na Allah ne amma shugaban kasa na matukar neman hutu yanzu.
Sunday Umaru yana da aure da ‘ya’ya.
Kawancen Majalisar dattijai da fadar shugaban kasar ya tabarbare a dan kwanakinnan.