Kudaden da ake samu domin tallafawa wa mutanen da ke fama da yunwa da abinci zai kare a watan Yuni
Peter Lundberg ya ce har yanzu basu cire tsammanin samun tallafin ba
Peter Lundberg ya ce har yanzu basu cire tsammanin samun tallafin ba
Sun kuma jinjina wa kasa Najeriya akan yadda suka sami nasarar kawar da cutar kashi 95 bisa 100
Dukkan su suna cewa wai ba zai yiwu a ce wai an tsayar da musulmai biyu a matsayin ‘yan takara ...
A sauran wasannin kuma, Spurs sun doke Crystal Palace da ci daya babu komai.
A daidai tauraruwarta na shanawa ne kwatsam ta tafka laifin da masu kula da yadda ake gudanar da al’amurar shirya-fina ...
Majalisar ta sanar da hakanne bayan tattaunawa da tayi a zauren ta yau.
Bayan haka kuma jami’an tsaro sun tafi da wadansu mahimman takardu.
Kakakin shugaban Kasa Mal. Garba Shehu ne ya sanar da hakan a martini da ya maida wa tsohon gwamnan.
“ A rashin sani na ashe Adamu Mu’azu na yi wa jam’iyyar adawa na APC aiki ne a wancan lokacin ...
Unguwannin da harin ya shafa sun hada da Muna Usmanti, Muna Garage, da Muna Ethopia.