Kasar Jamus ta tallafa wa Najeriya da miliyoyin kudi don kawar da cutar shan Inna
Manyan bakin da suka halarci taron sun hada da wakilan hukumar NPHCDA.
Manyan bakin da suka halarci taron sun hada da wakilan hukumar NPHCDA.
Kakakin hukumar Ibrahim Hashim ne ya sanar da hakan wa kamfanin dillancin labaran Najeriya a Dutse ranar Laraba.
Amaechi ya fadi haka ne a wajen kaddamar da sabuwar tashan sauke kaya da aka bude a bude a Kaduna.
A cikin ‘yan shekarun nan, an rika amfani da yunkurin Biafra tun daga hanya ta lalama da kuma nuna damuwa, ...
Shugabannin biyu Babatunde Irukera da Mike Ogirima sun ce dokar zai kammala ne zuwa karshen watan Yuni.
Masu garkuwan sun bukaci da a biya naira 500,000 domin fansan Abubakar.
2. Mantuwa da aka yi da irin yanayin da kasa ta fada a lokacin yakin basasa.
5. A tabbatar ana ziyartar asibiti akai akai domin ganin likita.
Tun cikin 2016 ne kamfanin Etisalat ke cikin matsin-lambar neman ya biya ashin naira bilyan 541 wanda kamfanin ya ciwo ...
Sannan yayi kira ga musulmai da su yawaita karatun Alkurani, da yin Ibada domin dacewa da rahamar Allah.