Karancin ‘Vitamin A’ a asibitocin Najeriya na neman ya maido da hannun agogo baya
Sai da abin takaici ne da aka gano cewa wasu asibitocin gwamnati na fama da karanci wannan maganin.
Sai da abin takaici ne da aka gano cewa wasu asibitocin gwamnati na fama da karanci wannan maganin.
Nan ba da dadewa ba za a gurfanar da shi a kotu.
Otal din wanda ke tsakiyar birnin Makka, an bayyana cewa jamai’an tsaro sun tserar da dukkanin wadanda ke cikin sa.
idan har bashi ya yi matukar yawa, babu wani abu da kamfani zai iya yi, sai dai ya datse wutar ...
Gwamnatin ta ce tayi haka ne don mutane su yi amfani da ranar domin yi wa shugaban kasa addu'oi
Idan baka da kudi kada ka ci bashi don yin layya
Mataimakin shugaban Kasa Yemi Osinbajo ne ya ci gaba da rike rangamar mulkin tun a wancan lokacin zuwa dawowar shugaban ...
Deji ya ce duk da cewa sun sami matsala a Abuja suna shirin ci gaba da zanga-zangarsu A legas daga ...
Wata mabaraciya mai suna Batula ta ce duk da hanin idan ta matsu takan fito tayi baran na dan wani ...
Kotu ta roki matan biyu da su je su sasanta kansu mai makon tonon silili da suke yi wa juna ...