Naira biliyan 114.7 ne daidai da fan miliyan 240.
Read moreDetailsWasan Ajax da Juventus ba zai taba hana kociyan Juvi, Massimilano Allegri barci ba, ko kadan.
Read moreDetailsKarfin su ba daya ba, gogewa ba daya ba, haka kuma matsalar da ke damun Man U ta fi ta...
Read moreDetailsTottenham su ke janyo wa kan su matsala idan matsin lamba ya yi musu tsanani, kamar yadda shi kan sa...
Read moreDetailsKafin ta kai ga zagaye na uku a kakar bara, sai da ta yi raga-raga da kungiyar Roma har gida...
Read moreDetailsFC Lyon ta yi karkon kifi a ruwa, yayin da ta je birnin Barcelona aka sheka mata ruwan kwallaye 5:1.
Read moreDetailsMane ya ci biyu, Dijik ya ci daya, yayin da Bayern din ta yi sa’ar rage haushi, inda ta jefa...
Read moreDetailsManchester City ta yi wa Schalke albaliyar gwala-gwalai a ragar ta
Read moreDetailsTun bayan tafiyar sa Madrid ba ta sake tabuka abin a zo a gani ba.
Read moreDetailsBarcelona ta ci Madrid 3:0, sannan kuma bayan kwana uku ta kima ta yi mata daya mai ban haushi.
Read moreDetails