Neymar na kungiyar kwallon kafa ta PSG ne ke na uku a jerin attajiran 'yan wasan. Yana karbar dala Miliyan...
Read moreDetailsLauyoyin Neymar sun karyata wannan zargi inda suka ce abin bita-da-kulli ne kawai amma babu kamshin gaskiya a ciki.
Read moreDetailsDukkan wadannan ’yan wasa uku su na da kwallaye 22 kowanen su.
Read moreDetailsYanzu dai Liverpool na jiran wanda zai yi nasara a tsakanin Ajax da Tottenham.
Read moreDetailsKafin Barcelona ta fitar da Manchester United a wasan Champions Legue, sai da Everton ta zura mata kwallaye 4:0.
Read moreDetailsRonaldo na da alamun zai tsaya ya kara wata kakar gasar a Juventus, wadda ta dauki kofin Seria A a...
Read moreDetailsDama tun a ranar Talata ne Barcelona ta kori Manchester United, ita kuma Ajax ta fatattaki Juventus.
Read moreDetailsKwamitin Ladabtar Da 'Yan Wasa ya zauna shekaranjiya Laraba, inda aka yanke wa Costa hukuncin hana shi buga wasanni 8...
Read moreDetailsDaren jiya Laraba ne aka kammala wasan kafsawar farko a wasan kusa na karshen karshe, wato Kwata-Final.
Read moreDetailsA bangaren mata kuwa, Onome Ebi ce ta zama gwarzuwa, inda ta doke Asisat Oshoal da Francsca Ordega.
Read moreDetails