A yanzu dai gamayyar ƙungiyar 'yan jarida masu rahoton harƙalla da rashawa sun garzaya kotu, su na ƙalubalantar halascin kwangilar.
Read moreDetailsSai dai Mai Shari'a ya ce babu inda aka kawo hujjar cewa gidajen biyu ofishin diflomasiyyar Najeriya ne.
Read moreDetailsBabban Jami'in Ofishin Bayar da Agajin Gaggawa na UN da ke Najeriya, Mohammed Fall ne ya bayyana haka.
Read moreDetailsFarfesa Usman ya maye gurbin Jalal Arabi, wanda ake bincikar sa kan zargin harkalla da kuɗaɗen hukumar Alhazai a lokacin...
Read moreDetailsSojojin sun kashe ƴan ta'adda uku da a cikin su ne aka kashe kwamandan Boko Haram Abu Rijab da jami'an...
Read moreDetailsNDLEA ta kuma ce an kama mutane biyu da magungunan Tiramadol har guda 145, 400 a ranar 12 ga watan...
Read moreDetailsA cewar bayanan da muka samu, mambobin majalisun ƙasar nan suna yanka wa kansu albashi da alawus-alawus da gudanar da...
Read moreDetailsIdris ya bayyana hakan ne a lokacin da ya karɓi baƙuncin wata tawaga daga BBC a ofishin sa a ranar...
Read moreDetailsMinistan ya kuma jaddada buƙatar da ke akwai ta matasa su yi koyi da kyawawan ɗabi’un da suka dace domin...
Read moreDetailsMariya, mahaifiyar ƙasaitaccen attajiri, Aliko Ɗangote, ta na ɗaya daga cikin waɗanda suka tafka wannan asara.
Read moreDetails