Buba Galadima ya kasance a sahun gaba wajen sukar gwamnatin Buhari tun bayan raba hanya da suka yi shekarun baya...
Read moreDetailsAna shirya yin murdiyya a zaben Abuja saboda Atiku ya kada Buhari
Read moreDetailsJam’iyyar PDP ta lashe dukkan kuri’un da aka jefa a akwatinan mazabar da gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom ya jefa...
Read moreDetailsJam’iyyar PDP ta yi zarra a rumfar zaben Mataimakin Shugaban Kasa, Yemi Osinbajo, a Lagos.
Read moreDetailsEl-Rufai sai da yayi awa hudu cur a Kan layi kafin a ka kai kansa ta kada kuri'a.
Read moreDetailsBisa ga sakamakon da suka bayyana zuwa yanzu APC ce ke kan gaba a zaben shugaban kasa.
Read moreDetailsUba Sani ya lallasa Shehu Sani a mazabar sa
Read moreDetailsLawal Nalado na Jam'iyyar Accord Party ya doke Ahmad Babba-Kaita na APC.
Read moreDetailsMajiyar ta bayyana cewa Boko Haram sun kai wa garin hari ne da karfe uku na asuba.
Read moreDetailsJam'iyya mai mulki wato Jam'iyyar APC ta rika cewa PDP ce ta shirya magudi da ya sa aka soke zaben.
Read moreDetails