Gwamnan kuma ya yi godiya ga sarkin Katagum da nuna farincikinsa akan wannan karramawa da masarutar tayi masa.
Read moreDetailsSakataren kungiyar Ibrahim Kufaina yace babu wata addini da yace ka kashe dan uwanka wai don ba addininku daya ba.
Read moreDetailsYa roki mutanen jihar Kaduna da su zauna da juna lafiya.
Read moreDetailsIsmail ya ce mahaucin ya rudi yariyar ne zuwa wani kangon gini inda ya danne ta da karfin tsiya
Read moreDetailsSojojin sun kwato makamai masu yawa a hannun mayakan Boko Haram din da ya hada da motocin yaki, bindigogi da...
Read moreDetailsMinistan Ayyukan gona, Kudi, sufuri da ruwansha ne aka wakilta domin su duba hakan.
Read moreDetailsBriskila Dalung ta rasu ne bayan rashin lafiya da tayi fama dashi ranar 29 ga watan Janairu.
Read moreDetailsKotun tace a cigaba da ajiye shi a kurkukun har sai ta amince da bada belinsa.
Read moreDetailsWani daga cikin masu gadin kasuwan yace wutan ta fara ne bayan ‘yan kasuwa sun tashi.
Read moreDetailsGarin Dalori na kusa da jami’ar Maiduguri ne a jihar Barno
Read moreDetails