Mutane takwas ne suka rasa rayukansu nan take sannan wasu 38 suka sami raunuka dabam-dabam.
Read moreDetailsWasu dake fama da cutar sun fadi irin wahalhalun da suke fuskanta saboda suna dauke da cutar;
Read moreDetailsKwamishinan kananan hukumomin jihar Zanna Usman ne ya sanar da hakan a garin Maiduguri.
Read moreDetailsAlkalin kotun da ya yanke wannan hukunci ya ce umurnin shugaban kasar Donald Trump ya sabawa tsarin mulkin kasar.
Read moreDetailsKwamishina Abbey, ya ce jami'ansa sun kama mutanen ne a hanyarsu na zuwa kauyukan.
Read moreDetailsNelson Paul, Bulus Jatau, Adamu Umar, Mohammed Jori, Abubakar Mohammed, da sauransu ne aka Kama.
Read moreDetailsRabiyu Yusus Manri - yayi kira ga gwamnati da kara wadata manoma da taki. Y ace hakann ezai sa a...
Read moreDetailsGwamnan kuma ya yi godiya ga sarkin Katagum da nuna farincikinsa akan wannan karramawa da masarutar tayi masa.
Read moreDetailsSakataren kungiyar Ibrahim Kufaina yace babu wata addini da yace ka kashe dan uwanka wai don ba addininku daya ba.
Read moreDetailsYa roki mutanen jihar Kaduna da su zauna da juna lafiya.
Read moreDetails