Awodiyi ya yaba wa sabon shugaban riko na jam’iyyar kuma ya jinjina wa Ministan Yada Labarai, Lai Mohammed.
Read moreDetailsBayan haka kotu ta ba Okon zabi ko ya zauna a kurkuku ko ya biya taran Naira 8000.
Read moreDetailsJam'iyyar ta nada sabon shugaba na riko a jihar.
Read moreDetailsRahotanni sun ce ‘yan sandan sun hana sauran mambobi 22 ‘yan PDP shiga cikin majalisar.
Read moreDetailsWadannan mambobi ‘yan APC, sun shiga inda suka yi zaman aika wa gwamna sammacin sanar da shi shirye-shiryen tsige shi.
Read moreDetailsAn kasa samun Madumere domin jin karin bayani a daidai lokacin rubuta wannan labari.
Read moreDetailsDa abin yaki ci yaki cinyewa sai da sojoji fatattaki masu zanga-zangar.
Read moreDetailsIna tabbatar muku da cewa mafi yawan ‘yan Najeriya can a gida su na yabawa da aikin da mu ke...
Read moreDetailsA wannan lokacin da Buba ke magana, Buhari ya na CPC, shi kuma Tinubu ya na ACN.
Read moreDetailsYa yi alkawarin cewa zai tuba ya daina idan aka yafe masa.
Read moreDetails