Masu garkuwa da mutanen sun sace mutane 16 daga wannan kauye a ranar 29 ga watan Janairu.
Read moreDetailsA fannin dakile magungunan jabu da kaya ko magungunan da basu da inganci kuwa, mu na kai farmakin samame sau...
Read moreDetailsKamar yadda Mba ya bayyana, an kuma kama wani mutum daya da ke da hannu a aikata wannan ta'asa.
Read moreDetailsKakakin Rundunar ’Yan Sandan Jihar Adamawa, Othman Abubakar ya tabbatar da kai harin.
Read moreDetailsPDP ta soki Buhari kan tafiyar sa Landan ba tare da damka mulki a hannun Osinbajo ba
Read moreDetailsYadda mahara suka kashe direban shugaban hukumar UBEC, suka yi garkuwa da shi a Katari, titin Kaduna zuwa Abuja.
Read moreDetailsZainab daliba ce a Jami’ar Maitama Sule University da ke Kano. Ta tafi Saudiyya ne tare da ’yar uwar ta.
Read moreDetailsAn ceto wasu ’yan Chana biyu a hannun masu garkuwa
Read moreDetailsAbokan aiki da abokan zaman gidan wani Ba’Amurken Canada da Baturen Scotland, sun tabbatar da sace su biyun.
Read moreDetailsFrank ya kara da cewa an kwato bidigogi kirar AK 47 da guda 22 da harsasai masu dama.
Read moreDetails