A Najeriya mutane 70 ne ke dauke da cutar, mutum uku sun warke sanan daya mutu.
Read moreDetailsA daina taba idanuwa da hannaye ko kuma hanci da baki. Ka du rika yawan shafa fuskokinku da hannaye. Idana...
Read moreDetailsMinistan kiwon lafiya Osagie Ehanire ya bayyana cewa akwai yiwuwar za a iya kamuwa da cutar coronavirus ta hanyar jima’i.
Read moreDetailsA karshe Lai Mohammed yayi Kira ga wadanda suka San ya kamata ayi musu gwaji si garzayo ayi musu gwajin...
Read moreDetailsRahotanni sun nuna cewa maharan sun diran wa gidan Adamu Mohammed da aka fi sani da Yaya Adamu a daren...
Read moreDetailsNCDC ta ce biyu na jihar Legas, daya jihar Ribas, biyu a Abuja.
Read moreDetailsDaga nan ya shawarci jama’a a bi dokar gwamnati kuma a bi ka’idojin da hukumomin lafiya suka gindaya.
Read moreDetailsIsamotu ta fadi da haka ne ranar Laraba a wani takarda da aka raba wa manema labarai.
Read moreDetailsA dalilin haka jami’an kiwon lafiya na gudanar da bincike domin gano mutanen da suka kamu da cutar ta hanyar...
Read moreDetailsYa ce sun zauna wurin daya a taron gwamnoni na na Majalisar Tallalin Arziki da sauran su. Don haka ne...
Read moreDetails