Makonni hudu kenan tun bayan samun Mohammed Atiku Abubakar da cutar Coronavirus, amma har yau ba ta rabu da jikin...
Read moreDetailsBoko Haram sun kashe mata guda bakwai tare da banka wa mota mai dauke da buhunan wake wuta.
Read moreDetailsGwamnatin Tarayya ta bayyana sanarwar rage farashin takin zamani samfurin NPK ga manoma, daga naira 5,500 zuwa naira 5,000.
Read moreDetailsIhekweazu ya fadi haka ne ranar Talata a Abuja a zaman da kwamitin shugaban kasa kan hana yadawar coronavirus ta...
Read moreDetailsZa a raba abincin da kudaden ko'ina, amma dai a kowace jiha ko gari, to kashi 25 bisa 100 ne...
Read moreDetailsPREMIUM TIMES ta gano cewa dokar zaman gida ta farko dai Star Times ta bar ma'aikatan ta sun rika gudanar...
Read moreDetailsMutane samam da 100 sun warke a najeriya har an sallame su.
Read moreDetailsHukumar NCDC ta Najeriya ta sanar da Karin mutane 19 da suka kamu da Coronavirus a Najeriya ranar Talata.
Read moreDetailsYakasai ya ce gwamna ya saka wannan doka ce a dalilin sake bankado wani a jihar da ya kamu da...
Read moreDetailsKamfanin dillancin labarai na Xinhua ta ruwauto haka ranar Talata.
Read moreDetails