A watan da ya wuce dai aka rage farashin sa daga daffo, daga naira 113.32 kuwa naira 108 kowace lita.
Read moreDetailsJihar Kano ta wayi garin Alhamis da labarin rasuwar Farfesa Mansuru Lasu-Eniola, na Jami'ar Bayero a Kano.
Read moreDetailsKakakin Majalisa da sauran mambobi duk sun yarda su killace kan su, kuma an debi samfarin jinin su domin yin...
Read moreDetailsHaka nan idan ba a manta ba, ranar 11 Ga Mayu ne za a fara kwaso 'yan Najeriya daga Amurka.
Read moreDetailsMinista Ehinare ya ce har yanzu ana bincike akan wadannan mace-mace a Kano.
Read moreDetailsSai dai kuma Sheriff ya karyata rahoton da Sahara Reporters ta buga, ya ce ba shi da tushe ballantana makama.
Read moreDetailsYa yi kira ga mutane da su guji karya dokar hana yin tafiya daga wannan jiha zuwa wani jihar.
Read moreDetailsSannan kuma haka mutuwa ma, mutane sai mutuwa suka yi a kullum duk da dai ana samun wadanda suke warkewa.
Read moreDetailsWasu sun rika dora laifin a kan rashin iya aikin ma'aikatan bankunan, wasu kuma na cewa matsalar ta intanet ce.
Read moreDetailsJihohin Kano, Kaduna Abuja, da sokoto suna samun karin mutanen da suka kamu da cutar.
Read moreDetails