Dokar da Gwamnatin Jihar Bauchi ta kafa, wadda ta hana gudanar da sallar Juma'a a masallatai da kuma ibada a...
Read moreDetailsMutum 6,253 ne suka kamu da cutar, 522 Sun mutu sannan 3,058 sun warke.
Read moreDetailsGwamnatin Jihar Adamawa na neman wani kansila ruwa a jallo, bisa zargin sa da hada kai da barayin shanu ana...
Read moreDetailsBarkewar cutar Coronavirus a Najeriya ya tilasta INEC dage zaben cike-gurabu a jihohin Bayelsa, Filato da Imo.
Read moreDetailsFarashin danyen mai ya sake faduwa kasa warwas a kasuwannin duniya, biyo bayan sake bayyanar cutar Coronavirus karo na biyu.
Read moreDetailsAn dai yi mamakin yadda su ka wuce jihohi da dama kafin a tare motar wadda ke dauke da su...
Read moreDetailsAkalla Amurkawa milyan 1.8 ne suka daina kallon tashoshin talbijin wadanda sai an biya kudi ake kallon su.
Read moreDetailsGwadabe ya ce wannan ne dalilin da ya sa darajar naira ta kara karyewa, ita kuma dala ta kara tashi...
Read moreDetailsGwamnan Jihar Kano Abdullahi Ganduje ya tsawaita dokar Zaman Gida Dole da mako daya.
Read moreDetailsAbayomi ya ce a yanzu ba su da lokacin farautar masu cutar a cikin gari. Abin da ke gaban su...
Read moreDetails