Haka kuma ya gode wa al'umma kan irin haɗin kai da suke bayarwa, yana mai cewa hadin kan al'umma na...
Read moreDetailsLauyan, Muhuyi Magaji, shi ne ya sauka daga shugabancin hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da cin hanci ta jihar Kano.
Read moreDetailsRikicin ya barke ne bayan watanni na tashin hankali da ya biyo bayan kashe wani manomi, Ya’u Namara, da aka...
Read moreDetailsGwamnatin Kano ce ta ɗauke shi a matsayin lauya domin binciken Ganduje kan haƙallar tashar ruwa ta tsandauri.
Read moreDetailsJihar Borno ta shafe fiye da shekaru goma tana fama da ta’addancin Boko Haram, lamarin da ya hallaka dubban mutane...
Read moreDetailsA yayin ziyarar, gwamnan ya gana da sarakuna da shugabanni a garuruwan da jami’an tsaro domin duba ƙalubale da ake...
Read moreDetailsRundunar ta rawaito kama wani ɗan tada zaune tsaye mai shekara 23 bayan wata hatsaniya a wasu sassan garin Minna.
Read moreDetailsSanarwar ta ce sojojin sun isa wurin cikin gaggawa, inda suka yi artabu da ’yan bindigar, suka kuma samu nasarar...
Read moreDetailsGanduje ya kuma ba wa dukkan ofisoshin jam’iyyar APC a dukkan ƙananan hukumomi 44 da mazaɓu 484 umarnin buɗewa da...
Read moreDetailsJihar Sokoto, musamman gabashin garin, na fama da matsalar tsaro a yayin da ƙaramar hukumar Wurno ta zama wani sansanin...
Read moreDetails