Ƴan a daidaita sahu da babura, acaba ne mafi yawan kwastamomi na. Tun da sanyin safiya suke tururuwa zuwa teburi...
Read moreDetailsMai gabatar da kara ya bayyana cewa an kiyasta adadin shanun da aka kashe da kuma wadanda suka bata ya...
Read moreDetailsAji Jumbam, mai shekaru 35, ya ce mai kudin, mazaunin Maiduguri ya hau babur din sa ne a Jumbam da...
Read moreDetailsKungiyar Gwamnonin Arewa sun bada gudunmawar Naira miliyan 180 ga iyalai da ƴan uwan waɗanda ibtila'in harin Bam ya afka...
Read moreDetailsStephen ya ce ya babbake mahaifiyarsa saboda yana zargin cewa tana da hannu a Korar matarsa daga gidansu dake Suleja.
Read moreDetailsGwamnan Zamfara Dauda Lawal ya jajanta wa al'ummar da 'yan bindiga suka hana zaman lafiya a yankin Zurmi da kewaye.
Read moreDetailsMun samu kiran gaggawa da misalin karfe 03:43 na safe daga Abdullahi Hassan cewa gobara ta tashi a sakatariyar Gwale.
Read moreDetailsBisa ga wasikar Yahaya ya ce gwamnati za ta canja wadannan kayan aiki ne domin inganta ruwan da ake samu...
Read moreDetailsGaskiya wannan farmakin wani shiryayye sosai, domin da gani sai da suka yi tsari dai shiri kafin su shiga ƙauyen.
Read moreDetailsYa ce akwai gudummawar Kakakin Majalisar Tarayya, Tajuddeen Abbas a cikin miliyan 45 ɗin da suka bayar.
Read moreDetails