Gwamnatin jihar tace tayi haka ne ganin yadda aka fara zaman dar-dar a garin na Jos.
Read moreDetailsAn barbaza jami'an tsaro a ko ina a cikin garin.
Read moreDetails‘‘Kwamishinan ‘yan sanda ya yi karya kuma karyan da ya yi ta isa ta rura wata sabuwar rikicin.
Read moreDetailsMohammed Lamin yace jihar tayi hakan ne domin ta kara samun kudaden shiga da kuma bunkasa tattalin arzikin jihar.
Read moreDetailsWakiliyar mu Nike Adebowale ta ruwaito mana cewa shugaban kungiyar ya ta tafi ma'aikatar kiwon Lafiya domin ganawa da ministan...
Read moreDetailsSalisu Shinkafi yace sunyi jana’izan mamatan wanda ya hada da mace daya da namiji daya bayan sun kammala yi musu...
Read moreDetailsma’aikatan da aka dauka daga shekarar 1993 ne za su amfana da wannan karin.
Read moreDetailsGwamnan jihar da wasu ministoci da jami'an gwamnati ne suka raka Shugaban kasa ziwa wajen bikin bude kamfanin.
Read moreDetailsJeremiah Amase ya kara da cewa a yanzu haka mutanen sun fara samun sauki.
Read moreDetailsGwamnatocin za su rubutawa gwamnatin tarayya kudaden da su ka kashe domin a biya su, tunda hakkin gwamnatin tarayya ne...
Read moreDetails