Har yanzu dai babu wata kabila da ta fito ta ce ita ce ta yi kashe-kashen.
Read moreDetailsTuni an mika dabbobin ga jami’an tsaro.
Read moreDetailsMakarfi ya karyata wannan korafi sannan ya ce Abdullahi Jalo ba kakakin sa bane
Read moreDetailsShugaban jam'iyyar APC, John Oyegun ne ya karbi Mariam Ali a ofishin Jam'iyyar dake Abuja.
Read moreDetailsTambuwal ya ce gwamnatin sa za ta kara bada himma wajen inganta harkokin noma da sauran hanyoyin inganta kasuwanci da...
Read moreDetailsMista Adenipekun ya ce daga cikin mutane 135,945 da suka yi rajistar rubuta jarabawar, 133,223 kadai suka rubuta jarabawar.
Read moreDetailsBukola Saraki ne ya bayyana haka a ranar Talata, inda ya ce za a fara zaman a ranar 28 Ga...
Read moreDetailsAn hana motoci wucewa ta kan titin, wanda hakan ya sa unguwar Asokoro ta yi cancak da dandazon motoci.
Read moreDetailsGwamnati ta kashe Naira biliyan 4.3.
Read moreDetails