Buhari ya samu kuri'u 1,232,133 Inda Atiku Abubakar na Jam'iyyar PDP, ya samu kuri'u 308,056 kacal.
Read moreDetailsShuagaban Kasa Muhammadu Buhari ne ya lashe zaben shugaban Kasa a Jihar Kogi.
Read moreDetailsBinta Masi da ke wakilyar APC, ta sha kaye a hannun Ishaku Cliff na jam’iyyar PDP.
Read moreDetailsMataimakin gwamnan jihar Kaduna, Bantex ya sha kasa a zabe
Read moreDetailsKananan Hukumomin kuwa sun hada da Danmusa, Safana, Dutsi, Batsari, Kusada da kuma Bakori
Read moreDetails`Dino Melaye na kan gaba a zaben kujeran sanatan Kogi ta Yamma
Read moreDetailsSaraki ya rasa Karamar hukuma Ilori ta Arewa bayan Asa da aka bayyana dazun
Read moreDetailsHaka jami’in INEC ya bayyana cewa ana jiran sakamakon sauran kananan hukumomin shiyyar uku.
Read moreDetailsAPC ta sami kuri’u 26,110, PDP ta samu kuri’u 13,113 a zaben shugaban kasa.
Read moreDetailsJam'iyyar APC ta samu zunzurutun kuri'u 439 ita kuma PDP ta samu 444.
Read moreDetails