Ben Kalu ya ce rabin albashin su ba zai isa a sayi sinadarin wanke hannu ko takunkumin rufe fuska ba.
Read moreDetailsHatta ministocin Najeriya sun bada gudunmawar rabin albashin su na watan Maris ga wannan hukumar.
Read moreDetailsBuhari ya ce dole a dakile shiga wadanan garuruwa saboda yaduwar cutar coronavirus a jihohin.
Read moreDetailsIdan ba a manta ba, ministan Yada Labarai, Lai Mohammed ya bayyana cewa shugaba buhari zai yi jawabi a lokacin...
Read moreDetailsSai dai kuma duk da cewa Babandede ya yi wannan tafiya da matan sa ne, ita ba ta da cutar.
Read moreDetailsYa bayyana haka a wata takaitacciyar jawabi da yayi wa mutanen jihar Kaduna da yammacin Asabar.
Read moreDetailsKasashen Bostwana, Burundi, Lesotho, Malawi, da wasu tsiraru basu samu bayyanan cutar a kasashen su ba. Sai dai sun dauki...
Read moreDetailsKadan daga kayan da zai shigo da su, akwai: Takunkumin rufe fuska 100,000, rigunan kariyar kamuwa da cuta 100,000, safar...
Read moreDetailsNCDC ta sanar da haka ne da misalin karfe 11:55 na daren Juma’a.
Read moreDetailsSakamakon ya nuna cewa duk da haka wadannan kasashe sun dauki tsauraran matakai domin hana cutar shigowa kasashen su.
Read moreDetails