Dole ko kai waye harda liman da ladan, kowa sai ya saka takunkumin fuska idan zai shiga masallaci
Read moreDetailsYa kira kwamandan Sojoji na jihar domin sanar masa da abin da ma'aikatan sa suka yi.
Read moreDetailsKakakin Aisha Buhari, Aliyu Abdullahi, ya tabbatar da aukuwar wannan al'amari inda ya ce ba a kyauta wa uwargidan shugaban...
Read moreDetailsAikin ginin titin dai kamfanin gine-,gine na J. Berger ne ke gudanar da shi, kuma an dade da fara shi.
Read moreDetailsYa ce abin Haushi duk da kudaden da ake warewa amma har yau abin sai baya ya ke yi kamar...
Read moreDetailsBuhari ya "girgiza" da kisan kiyashin da aka yi a Gubio, ya umarci Sojoji su ceto wadanda aka sace
Read moreDetailsGwamnan jihar Barno Babagana Zulum ya garzaya wannan kauye na Gubio bayan samun labarin wannan hari da aka kai kauyen.
Read moreDetailsMala Buni ya ce da idon say ya gani, kuma ya kirga gawarwaki 69 ta mazaje da kuma kananan yara.
Read moreDetailsMajiya ta ce an yi wa O.C Egemkle, Kwamandan Bataliya ta 93 da ke Takum ritaya, saboda ya bari APC...
Read moreDetailsWannan doka ta haramta wa gwamnonin jihohi rike wa Majalisar Dokokin Jiha da bangaren shari'ar jihar dukkan hakkokin su.
Read moreDetails