Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa gwamnagtin sa na gina tituna a karkara har 331 a fadin kasar nan.
Read moreDetailsAn shirya taron domin gano kalubalen da ke kawo cikas wajen saurin zartaswa da aiwatarwa tsakanin bangarorin gwamnatin biyu.
Read moreDetailsGwamnan jihar Kaduna ya nada Magajin Garin Ahmed Bamalli sabon sarkin Zazzau.
Read moreDetailsGwamnan jihar Barno, Babagana Zulum ya bayyana cewa dole sai sojojin Najetiya sun canja salon yaki da Boko Haram sannan...
Read moreDetailsMuna farinciki da gwamnatocin Kaduna, Katsina da Zamfara bisa irin bayanan da suke bamu da hadin kai da suke bamu.
Read moreDetailsMinistan Ilmi Adamu Adamu ne ya bayyana wannan albishir a wurin Taron Ranar Ilmi ta Duniya, ranar Litinin a Abuja.
Read moreDetailsShugaba Muhammdu Buhari ya rattaba hannun amincewa a kara wa malaman makaranta albashi.
Read moreDetailsSSS sun damka shi a hannun EFCC, su kuma su ka gurfanar da shi kotu.
Read moreDetailsSauran naira milyan 8.5 kuma Kuɗaɗen tafiyar da ayyukan ofis ne.
Read moreDetailsYa ce dokar tsarin mulkin Najeriya bai dora wa gwamnatin tarayya wani nauyi mai yawan da ya kai na jihohi...
Read moreDetails