Yayin da Gwamna Masari ya bayyana cewa yara 333 ne aka sace, Shehu ya bayyana cewa yarann su 10 ne.
Read moreDetailsBuhari ya hori yaran dazamanto masu da'a sannan su fifita karatun su fiyae da duk wani abu da za su...
Read moreDetailsGwamnan Katsina, Aminu Bello Masari ya bayyana yadda gwamnati da makarrabanta suka ceto yaran makarantan Kankara da masu garkuwa da...
Read moreDetailsTuni dai Boko Haram su ka yi ikirarin sace yaran, kamar yadda wani faifai ya bayyana Shekau na bayani.
Read moreDetailsShugaba Buhari ya halarci taron ta talbijin, daga gidan sa a Daura inda ya ke hutun mako daya.
Read moreDetailsBoko Haram sun dauki nauyin yin garkuwa da daliban sakandare na Makarantar Kimiyya ta garin Kankara a jihar Katsina.
Read moreDetailsMa’aikatar ta ce duk kamfamin da aka samu ya karya wannan doka ya kuka da kansa, domin har lasisin sa...
Read moreDetailsKalaman da Kwamishinan Ilimin jihar yayi mana ya harzuka matasa suka Jefi gwamna Masari bayan ya kawo mana ziyara
Read moreDetailsWashegarin sace yaran jami’an tsaron Najeriya sun ce sun yi batakashi da maharani, amma ba su ce ga yadda ta...
Read moreDetailsHar yau Buhari bai kai ziyara garin Kankara ba, duk kuwa da cewa ya na cikin jihar aka sace yaran.
Read moreDetails