Babban lauyan Yahya Jammeh ya ajiye aikinsa, ya gudu kasar Senegal
Lauyan yafadi hakanne a daidai yana mika takardan ajiye aikinsa sannan ya fice daga kasar zuwa Senegal.
Lauyan yafadi hakanne a daidai yana mika takardan ajiye aikinsa sannan ya fice daga kasar zuwa Senegal.
Wasu daga cikin wadanda suka sami raunuka a harin jirgin sojin saman Najeriya wanda akayi bisa kuskure.
Ko da yake shi shugaban karamar hukumar Mafa din Shettima Maina ya gudu sauran suna hannun Hukumar EFCC na jihar.
Wa’adin Jammeh dai zai kare ne yau, 18 ga watan Janairu, 2017.
Kwamishinan 'yan sandan Jihar ya roki likitocin da suyi hakuri su zo a tattauna
“Saboda haka ne ya sa hukumar ta kara dagewa domin ta dakatar dayaduwar cutar.”
“Hakan zai sa mutane musamman ‘yan karkara su sami ingantarciyar kiwon lafiya.”
Za'a rufe filin jirgin saman Abuja har na tsawon makonni 6
Shugabannin kungiyar BBOG ne da wadansu ‘yan jarida suka bi tawagar gwamnatin zuwa dajin Sambisa.
Wannan hari an kaishi ne cikin kuskure.